IQNA - Ladan azumin kwanaki 9 na farkon watan Zul-Hijja yana daidai da ladan azumin rayuwa, kuma ta hanyar yin Namar raka'a biyu a wadannan kwanaki, mutum zai iya raba ladan aikin Hajji.
Lambar Labari: 3491297 Ranar Watsawa : 2024/06/07
Bangaren kasa da kasa a gobe ne idan Allah ya kai mu za a gudanar da taron maulidin Imam Muhammad Baqir (AS) a birnin Vienna na Austria.
Lambar Labari: 3483432 Ranar Watsawa : 2019/03/07